iqna

IQNA

kungiyar taliban
Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai sun ba da rahoton fashewar wani abu a Mazar-e-Sharif, babban birnin lardin Balkh na Afganistan, wanda shi ne na farko tun bayan da 'yan Taliban suka karbe ikon kasar.
Lambar Labari: 3487101    Ranar Watsawa : 2022/03/28

Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban dake mulki a Afganistan ta yi kira ga kasashen musulmi dasu amince da gwamnatinta a Afghanistan.
Lambar Labari: 3486842    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Saudiyya ta sake bude karamin ofishin jakadancinta a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486628    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) wakilan gwamnatin Taliban da na gwamnatin Amurka za su koma teburin tattaunawa a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3486601    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) Taliban ta sanar da kame Wali na kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh a Lardin Nangarhar
Lambar Labari: 3486442    Ranar Watsawa : 2021/10/18

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya kirayi kungiyar Taliban da ta bar mata a Afghanistan da su nemi ilimi.
Lambar Labari: 3486419    Ranar Watsawa : 2021/10/12

Tehran (IQNA) kungiyar ta sanar da ragargaza wani sansanin 'yan ta'adda na Daesh a birnin kabul.
Lambar Labari: 3486386    Ranar Watsawa : 2021/10/04

Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon shekaru 27 an janye dokar hana saka hijabi ga mata a cikin makarantu a kasar uzbekistan
Lambar Labari: 3486287    Ranar Watsawa : 2021/09/08

Tehran (IQNA) kungiyar Taliban ta ce ta kammala kwace iko da jihar Panjshir a kasar Afhanistan
Lambar Labari: 3486278    Ranar Watsawa : 2021/09/06

Tehran (IQNA) Taliban tq sanar da sunayen ministoci da za su rike muhimman ma’aikatu guda uku a cikin gwamnatin da za a kafa a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486260    Ranar Watsawa : 2021/09/01

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Rasha ta saka sharudda kafin amincewa da mulkin Taliban a hukumancea kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486224    Ranar Watsawa : 2021/08/21

Tehran (IQNA) Taliban ta ce za ta mutunta tare da girmama dukkanin akidu na addini na dukkanin al’ummar kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486215    Ranar Watsawa : 2021/08/18

Tehran (IQNA) Iran ta bukaci kungiyar Taliban da ta tabbatar da bayar da kariya ga wuraren diflomasiyya da suke cikin birnin Harat.
Lambar Labari: 3486201    Ranar Watsawa : 2021/08/14

Zarif ya ce Iran za ta ci gaba da taimakawa domin ganin an samu sulhu da fahimtar juna a tsakanin dukkanin bangarorin al'ummar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486085    Ranar Watsawa : 2021/07/08

Tehran (IQNA) 'yan ta'adda masu da'awar jihadi sun kashe fararen hula dukkaninsu mata a kasar Afghanistan da sunan jihadi.
Lambar Labari: 3485896    Ranar Watsawa : 2021/05/09

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483    Ranar Watsawa : 2018/03/17